Wayar neman bayani
Wayar neman bayani ita ce manhajar kula domin babbar wayar hannu ta ƙarni na gaba. Wannan aikace-aikace mai bin sawu zai ajiye bayanai na kiraye-kirayen waya masu shigowa da masu fita, gajeren rubutaccen saƙo wato sms, da kuma kewaye. Za ta iya bin sawun wurin da gps ya ke , ayyukan gewayawa a yanar gizo da kuma saƙwanni daga aikace-aikace kamar Whatsapp(Whatsapp spy), Facebook, Viber, Skype da Line. Tare da gwaji na kyauta wanda muke bayarwa, za ka kuma iya gwada aikace-aikacen.
Sauke
Bayan ka yi rijistar asusunka, dole ka shiga domin duba ayyukan wayar.
Shiga
- Yi amfani da ita domin
- Lura daga nesa
- Yadda ake amfani da ita
Yi amfani da ita domin
Wannan aikace-aikace mahimmi ne domin:
- bin sawun yaranka. Za ka iya lura da yaranka domin kare masu hanyar cutarwa.
- bin sawun ma’aikatanka. Za ka iya lura da ma’aikatanka domin ganin ko su na amfani da wayarsu ko lokacinsu domin wasu dalilai.
- kare bayanai daga wayarka.
- bin sawun wayarka idan aka saceta.
Lura daga nesa
Wayar neman bayani na amfani da haɗin yanar gizo na babbar wayar hannu domin aika bayanai zuwa uwar garkenmu. Bayan nan za ka iya lura da shiga daga nesa daga uwar garkenmu. Kana bukatar shiga cikin uwar garkenmu ta amafani da imel da Kalmar wucewar da ka bayar lokacin da ka yi rijistar aikace-aikacen a wayar.
Yadda ake amfani da ita
-
Saka. Saka aikace-aikacen a wayar da ka ke son lura da ita. Za ka iya saka aikace-aikacen kyauta kuma za ka sami damar gwaji kyauta. Za ka iya bin sawun GPS kyauta.
- Shiga. Aikace-aikacen mai bin sawu a asirce zai loda maka ayyuka zuwa asusunka mai kariya na yanar gizo. Za ka iya ganin duk ayyuka idan ka shiga zuwa wannan uwar garken ta amfani da asusun da ka ƙirƙira lokacin da ka saka aikace-aikacen.
Siffofin wayar neman bayani
Ajiye bayanan kira
Za ta ajiye bayanan kira. Ka na da hirarraki 3 da za’a ajiye maka kyauta.
Mai bin sawun waya
Zai bi sawun kiraye-kiraye masu shigowa da masu fita – Mai bin sawun kiraye-kirayen wayar hannu.
Mai bin sawun Sms
Zai bi sawun saƙwannin sms masu shigowa da masu fita. Mai bin sawun Sms.
Gwaji kyauta
Gwada Wayar neman bayani kuma ka saya kawai idan ka gamsu.
Mai bin sawun Whatsapp
Mai neman bayani na saƙwannin Whatsapp. Baya bukatar JIJIYA.
Mai bin sawun Gps
Zai bi KYAUTA yadda gps ke daidaitawa lokaci-lokaci. Za’a nuna wuri kuma domin kiran waya ko sms.
Mai lura daga nesa
An ajiye abubuwan shiga a uwar garke ta yadda za ka iya samun damar shiga ta yanar gizo.
Ya haɗe da abokan hulɗa
Za ka iya ganin sunayen abokan hulɗa da kuma bayani na dukkan shigar gajeren saƙo wato sms ko shiga waya.
Bayar da umarni daga nesa
Kula da waya tare da umarni na gajeren saƙo wato sms.
Ya na da tallafin iOS
Aikace-aikacenmu zai iya gudana a kan iPhone/iPad da iOS 6.X zuwa sama da haka.
Ya na da tallafin Android
Aikace-aikacenmu zai iya gudana a Android 2.3 zuwa sama da haka.
Mai bin sawun hotuna
Zai bi sawun hotunan da aka ɗauka da wayarka.
Shiga Mms
Zai bi sawun saƙwannin mms masu shigowa da masu fita. Wannan mai bin sawun waya zai ajiye rubutu da kuma hoto.
Mai bin sawun mai gewayawa
Zai bi sawun ayyukan gewayawa.
Zai bi sawun wayoyi masu yawa
Za ka iya saka aikace-aikacenmu a kan wayoyi masu dama.
Saitunan shiga
Za ka iya samun yiwuwar saita yadda aka shiga abubuwan aikawa.
Mai bin sawun Facebook
Zai bi sawun saƙwannin Facebook. Yana bukatar JIJIYA.
Shiga tsarin waya
Zai bi sawu lokacin da aka sake kunna waya ko idan aka canja yadda yanayin kiɗa ya ke.
Shiga Kalanda
Zai bi sawun sababbin abubuwa da ke kalanda.
Mai bin sawun Skype
Zai bi sawun saƙwannin Skypes. Ya na bukatar JIJIYA.
Shiga Viber
Zai bi sawun saƙwannin Viber. Ya na bukatar JIJIYA.
Hana sata
Katin sim zai canja sanarwa, Ya kulle waya, da Ƙararrawa.
Shiga abokan hulɗa
Zai bi sawu idan aka daɗa abokin hulɗa.
Tattalin aikace-aikace
Rage amfani da wuta da kuma rage lokacin aiwatarwa.
Mazauni
Zai rikodi na Mazauni ta amfani da umarnin gajeren saƙo wato sms.
Line
Zai bi sawun saƙwannin. Ya na bukatar JIJIYA.
Aikace-aikace
Zai bi sawu kuma ya saka/cire aikace-aikace da kuma amfanin aikace-aikace.
Binciken ayyukan shiga
Cikin sauƙi za ka sami wurin shigar da ka ke nema.
Tare aikace-aikace
Za ka iya tare aikace-aikace.
Tare lambobi
Za ka iya tare lambobi domin kiran waya ko sms.
Toshe yanar gizo
Za ka iya toshe dandalin yanar gizo a kan mahimman kalmomi ko kuma haɗin dandalin yanar gizo.
Faɗakarwa
Za ka iya tsara faɗakarwa ta amfani da lambobin waya ko mahimman kalmomi.
Saƙwannin Kik
Wannan tsarin na bukatar JIJIYA.
Tango
Saƙwannin Tango da shiga waya. Ana bukatar JIJIYA domin saƙwanni.
Sanarwar Wifi
Za ka iya ganin sanarwa lokacin da wayarka ta hau kan haɗin wifi.
Gogewa daga nesa
Goge wayarka daga nesa.
Saƙwannin Snapchat
Wannan tsarin na bukatar JIJIYA.
Hangouts
Wannan tsarin na bukatar JIJIYA.
Bidiyo
Bi sawun bidiyon da aka ɗauka da wayarka.
Wannan tsarin na bukatar JIJIYA.
-
Wannan babbban aikace-aikace ne domin bin sawun yaronka. Zai sanar da kai. Wane bayani mutum lallai zai yi amfani da shi ta yadda ya dace.
Isha K. -
Wannan gagarumin aikace-aikacen neman bayani ne ta waya. Ya taimaka min na gano abubuwa waɗanda ba zan taɓa saninsu ba ba tare da shi ba. Lallai ya kamata a same shi. Muna gode maku.
Edson T. -
Haƙiƙa tamkar tsarin ajiye bayani ne ta waya kuma na bayar da shawara ga abokaina. Ya zama game-gari tamkar dai yadda ake amfani da whatsapp a kullum.
Amanda C. -
Ingantaccen aikace-aikace mai bin sawun waya. Wannan mahimmin tallafi ya amsa tambayoyi masu yawa. Mun gode da wannan taimako na ku.
John S. -
Na yi imani wannan aikace-aikace na mai bin sawun waya zai zama na farko, tare da tushen ƙwaƙwalwarsa marar nauyi, zaɓi masu sauƙi, ingancin ajiye bayanai, haɓakar siffofi da kuma kyakkyawan tallafi.
Dian G. -
Wannan shine mafi kyawun aikace-aikacen mai ajiye bayani na waya da na ke da shi. Ina ƙaunarsa. Ku mutanen nan kun yi aiki mai kyau a wannan. Tallafin kuma ya na da ban mamaki. Ka da ku yi sakaci. Ku so shi.
Sam E.